الأحد، 13 يناير 2019

AL'ADUN GARGAJIYA PodcastTarihin hausawa na Kamaru

          AL'ADUN GARGAJIYA


A shirin namu na yau zai karkata ne zuwa kasar Kamaru, inda zai duba tarihin kabilar hausawa daya daga cikin kabilu Kamaru sama da 200 da Allah ya zuba a kasar, kabilar da ake samu a kasashe da dama na Afrika da suka hada da Najeriya,Nijar, Ghana, Tchad, Sudan, Jamhuriya Afrika ta tsakiya .
Shirin al’adun mu na gado shirin da kan tattauna lamarun da suka shafi al’adu a Duniya tare da Mahaman Salisu Hamisu.



ليست هناك تعليقات:

إرسال تعليق