Kasar Misra ta samu sukunin karbar bakoncin gasar cin kofin Afrika ta 2019.
Kasar Misra ce za ta tsara gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika 2018..
Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta Afrika (CAF) ta sanar da cewa Misra ce za ta tsara gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika 2019 a maimakon kasar Kamaru, wannan sanarwa ta biyo bayan matakin da Hukumar ta dauka ne na gajiyawar da Kamaru ta nuna wajen amsar bakwancin wannan gasar..
'Yar Misra suna farin ciki kwarai
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق