Ba za ka taba dandanar gardin imani da Allah ba, har sai ka cika rayuwarka, da rayuwar wadanda suke tare da kai da soyayya gami da yafiya da rangwame, Manzon Allah (SallalLahu alaiHi wa alihi wa sallam) yana cewa: «Ba fa za ku shiga aljanna ba har sai kun yi imani, ba kuma za ku yi imani ba har sai kun so juna.. » Muslim ya ruwaito...
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق